AL-AQARIB FOUNDATION
SANARWA & TUNATARWA
Duk wanda yayi rigista zai iya tura neman tallafi daga ranar 1 zuwa 21 a ko wane wata. amma yazama yana daga cikin zuriyar da suke kan shafin ZURIYA. Domin Karin Bayani ka/ki kira 08032893073.
*Umarnin Allah ne muyi Adalci,Kirki da Tallafawa dangi na kusa. Sura 19 Aya 90 *Manson Allah (S.A.W) yace Wanda ya yanke zumunci bazai shiga Aljanna ba.